Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

101 Al-Qāri`ah ٱلْقَارِعَة

< Previous   11 Āyah   The Calamity      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

101:1 ٱلْقَارِعَةُ
101:1 Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)! - Abubakar Gumi (Hausa)

101:2 مَا ٱلْقَارِعَةُ
101:2 Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa? - Abubakar Gumi (Hausa)

101:3 وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا ٱلْقَارِعَةُ
101:3 Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa? - Abubakar Gumi (Hausa)

101:4 يَوْمَ يَكُونُ ٱلنَّاسُ كَٱلْفَرَاشِ ٱلْمَبْثُوثِ
101:4 Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa. - Abubakar Gumi (Hausa)

101:5 وَتَكُونُ ٱلْجِبَالُ كَٱلْعِهْنِ ٱلْمَنفُوشِ
101:5 Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe. - Abubakar Gumi (Hausa)

101:6 فَأَمَّا مَن ثَقُلَتْ مَوَٰزِينُهُۥ
101:6 To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi. - Abubakar Gumi (Hausa)

101:7 فَهُوَ فِى عِيشَةٍ رَّاضِيَةٍ
101:7 To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda. - Abubakar Gumi (Hausa)

101:8 وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَٰزِينُهُۥ
101:8 Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi). - Abubakar Gumi (Hausa)

101:9 فَأُمُّهُۥ هَاوِيَةٌ
101:9 To, uwarsa Hãwiya ce. - Abubakar Gumi (Hausa)

101:10 وَمَآ أَدْرَىٰكَ مَا هِيَهْ
101:10 Kuma me ya sanar da kai mece ce ita? - Abubakar Gumi (Hausa)

101:11 نَارٌ حَامِيَةٌۢ
101:11 Wata wuta ce mai zafi. - Abubakar Gumi (Hausa)