Selected
                        Original Text
                        
                    
                
                    
                        Abubakar Gumi
                        
                        
                        
                    
                
                Abdullah Yusuf Ali
Abdul Majid Daryabadi
Abul Ala Maududi
Ahmed Ali
Ahmed Raza Khan
A. J. Arberry
Ali Quli Qarai
Hasan al-Fatih Qaribullah and Ahmad Darwish
Mohammad Habib Shakir
Mohammed Marmaduke William Pickthall
Muhammad Sarwar
Muhammad Taqi-ud-Din al-Hilali and Muhammad Muhsin Khan
Safi-ur-Rahman al-Mubarakpuri
Saheeh International
Talal Itani
Transliteration
Wahiduddin Khan
                    بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
                
                
                    In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.
                
            
                    99:1
                    إِذَا زُلْزِلَتِ ٱلْأَرْضُ زِلْزَالَهَا
                
                
                
                
                
                    99:1
                    Idan aka girgiza ƙasa, girgizawarta.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    99:2
                    وَأَخْرَجَتِ ٱلْأَرْضُ أَثْقَالَهَا
                
                
                
                
                
                    99:2
                    Kuma ƙasa ta fitar da kayanta, masu nauyi.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    99:3
                    وَقَالَ ٱلْإِنسَـٰنُ مَا لَهَا
                
                
                
                
                
                    99:3
                    Kuma mutum ya ce "Mẽ neya same ta?"  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    99:4
                    يَوْمَئِذٍ تُحَدِّثُ أَخْبَارَهَا
                
                
                
                
                
                    99:4
                    A rãnar nan, zã ta faɗi lãbãrinta.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    99:5
                    بِأَنَّ رَبَّكَ أَوْحَىٰ لَهَا
                
                
                
                
                
                    99:5
                    cewa Ubangijinka Ya yi umurni zuwa gare ta.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    99:6
                    يَوْمَئِذٍ يَصْدُرُ ٱلنَّاسُ أَشْتَاتًا لِّيُرَوْا۟ أَعْمَـٰلَهُمْ
                
                
                
                
                
                    99:6
                    A rãnar nan mutane za su fito dabam-dabam domin a nuna musu ayyukansu.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    99:7
                    فَمَن يَعْمَلْ مِثْقَالَ ذَرَّةٍ خَيْرًا يَرَهُۥ
                
                
                
                
                
                    99:7
                    To, wanda ya aikata (wani aiki) gwargwadon nauyin zarra, na alheri, zai gan shi.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    99:8
                    وَمَن يَعْمَلْ مِثْقَالَ ذَرَّةٍ شَرًّا يَرَهُۥ
                
                
                
                
                
                    99:8
                    Kuma wanda ya aikata gwargwadon nauyin zarra na sharri, zai gan shi.  - Abubakar Gumi (Hausa)