Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

114 An-Nās ٱلنَّاس

< Previous   6 Āyah   The Mankind     

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

114:1 قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ ٱلنَّاسِ
114:1 Ka ce "Ina nẽman tsari ga Ubangijin mutãne." - Abubakar Gumi (Hausa)

114:2 مَلِكِ ٱلنَّاسِ
114:2 "Mamallakin mutane." - Abubakar Gumi (Hausa)

114:3 إِلَـٰهِ ٱلنَّاسِ
114:3 "Abin bautãwar mutãne." - Abubakar Gumi (Hausa)

114:4 مِن شَرِّ ٱلْوَسْوَاسِ ٱلْخَنَّاسِ
114:4 "Daga sharrin mai sanya wasuwãsi, mai ɓoyewa." - Abubakar Gumi (Hausa)

114:5 ٱلَّذِى يُوَسْوِسُ فِى صُدُورِ ٱلنَّاسِ
114:5 "Wanda ke sanya wasuwãsi a cikin ƙirãzan mutane." - Abubakar Gumi (Hausa)

114:6 مِنَ ٱلْجِنَّةِ وَٱلنَّاسِ
114:6 "Daga aljannu da mutane." - Abubakar Gumi (Hausa)