Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

111 Al-Masad ٱلْمَسَد

< Previous   5 Āyah   The Palm Fiber, Flame      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

111:1 تَبَّتْ يَدَآ أَبِى لَهَبٍ وَتَبَّ
111:1 Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka. - Abubakar Gumi (Hausa)

111:2 مَآ أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُۥ وَمَا كَسَبَ
111:2 Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra. - Abubakar Gumi (Hausa)

111:3 سَيَصْلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ
111:3 Zã ya shiga wuta mai hũruwa. - Abubakar Gumi (Hausa)

111:4 وَٱمْرَأَتُهُۥ حَمَّالَةَ ٱلْحَطَبِ
111:4 Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta). - Abubakar Gumi (Hausa)

111:5 فِى جِيدِهَا حَبْلٌ مِّن مَّسَدٍۭ
111:5 A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma). - Abubakar Gumi (Hausa)