Selected
                        Original Text
                        
                    
                
                    
                        Abubakar Gumi
                        
                        
                        
                    
                
                Abdullah Yusuf Ali
Abdul Majid Daryabadi
Abul Ala Maududi
Ahmed Ali
Ahmed Raza Khan
A. J. Arberry
Ali Quli Qarai
Hasan al-Fatih Qaribullah and Ahmad Darwish
Mohammad Habib Shakir
Mohammed Marmaduke William Pickthall
Muhammad Sarwar
Muhammad Taqi-ud-Din al-Hilali and Muhammad Muhsin Khan
Safi-ur-Rahman al-Mubarakpuri
Saheeh International
Talal Itani
Transliteration
Wahiduddin Khan
                    بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
                
                
                    In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.
                
            
                    102:1
                    أَلْهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ
                
                
                
                
                
                    102:1
                    Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku).  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    102:2
                    حَتَّىٰ زُرْتُمُ ٱلْمَقَابِرَ
                
                
                
                
                
                    102:2
                    Har kuka ziyarci kaburbura.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    102:3
                    كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ
                
                
                
                
                
                    102:3
                    A'aha! (Nan gaba) zã ku sani.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    102:4
                    ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ
                
                
                
                
                
                    102:4
                    Sa'an nan, tabbas, zã ku sani.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    102:5
                    كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ ٱلْيَقِينِ
                
                
                
                
                
                    102:5
                    Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    102:6
                    لَتَرَوُنَّ ٱلْجَحِيمَ
                
                
                
                
                
                    102:6
                    Lalle ne da kuna ganin Jahĩm.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    102:7
                    ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ ٱلْيَقِينِ
                
                
                
                
                
                    102:7
                    Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane.  - Abubakar Gumi (Hausa)
                
                
                
                
                
                    102:8
                    ثُمَّ لَتُسْـَٔلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ ٱلنَّعِيمِ
                
                
                
                
                
                    102:8
                    Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku).  - Abubakar Gumi (Hausa)