Selected

Original Text
Abubakar Gumi

Available Translations

108 Al-Kawthar ٱلْكَوْثَر

< Previous   3 Āyah   The Abundance      Next >  

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ
In the name of Allah, Most Gracious, Most Merciful.

108:1 إِنَّآ أَعْطَيْنَـٰكَ ٱلْكَوْثَرَ
108:1 Lalle ne Mu, Mun yi maka kyauta mai yawa. - Abubakar Gumi (Hausa)

108:2 فَصَلِّ لِرَبِّكَ وَٱنْحَرْ
108:2 Saboda haka, ka yi salla dõmin Ubangijinka, kuma ka sõke (baiko, wato sukar raƙumi). - Abubakar Gumi (Hausa)

108:3 إِنَّ شَانِئَكَ هُوَ ٱلْأَبْتَرُ
108:3 Lalle mai aibanta ka shi ne mai yankakkiyar albarka. - Abubakar Gumi (Hausa)